Mai kawas da kunya - Love God Greatly - Böcker - Blurb - 9781034050308 - 26 juni 2024
Om omslag och titel inte matchar är det titeln som gäller

Mai kawas da kunya

Love God Greatly

Pris
SEK 229

Beställningsvara

Förväntad leverans 1 - 13 aug
Lägg till din iMusic-önskelista

Mai kawas da kunya

Kunya ba ya za?i. Ya na kai ma kowannen mu hari ko daga ina muka fito ko shekarun mu. Kunya na iya ?uya da kyau. Ya na sa mu so mu ?uya tare da shi. Ya na rike mu ya sa mu ji kaman ba mu isa ba. Ya na sa shakka cikin mu kuma ya na tunashe da kasawan mu. Kunyan da ke cikin rayuwan mu na bukatan ha?uwa da Mai Kawas da Kunya. Ko da mu na so ko ba mu so mu yarda, ikon kunya ya shafe mu duka. Kunya na hana mu yin rayuwa cikin bangaskiya da Allah Ya shirya mana. A maimakon mu yin rayuwa cikin cikakken iyawa da karfin mu, kunya na sa mu cikin nadama, rashin tabbaci da shakka. A cikin wannan bincike na tsawon mako hu?u, za mu duba labarai goma sha ?aya daga Littafi mai Tsarki domin mu gan yadda Allah na yaki da kunya a cikin rayuwan su da kuma rayuwan mu. Allah ne babban Mai Kawas da Kunya tun a da har a yanzu. Ke ba bawan kunya bane a cikin rayuwan ki. Allah zai iya kawas da shi ta wurin ikon Shi. A cikin wannan binciken za mu nuna maki yadda ya ke. Ki ha?a kai da mu a yanan gizo domin wannan bincike na tsawon mako hu?u ko kan app namu na Love God Greatly. A can za ki samu kayakin da sun shafi Mai Kawas da Kunya a wannan wurare biyu da rubuce rubucen mu na Litnin, Laraba da Jumma'a, da kuma karin bayani ta wurin karatu na kullum, da kuma jama'a cike da kauna domin karafa ki yayin da tare kuna yaki da ikon kunya kuma mu kar?a yancin da muka samu a cikin Kristi - babban Mai Kawas da Kunya!

Media Böcker     Pocketbok   (Bok med mjukt omslag och limmad rygg)
Releasedatum 26 juni 2024
ISBN13 9781034050308
Utgivare Blurb
Antal sidor 120
Mått 152 × 229 × 6 mm   ·   172 g
Språk Engelska  

Visa alla

Fler produkter med Love God Greatly